Adebola Williams
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Najeriya, 7 ga Maris, 1986 (39 shekaru) |
Karatu | |
Makaranta |
London School of Journalism (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan kasuwa da ɗan jarida |

Adebola Williams (An haife shi a shekara ta 1986) dan kasuwa ne na kafofin watsa labarai dan Najeriya, ɗan jarida, mai bada shawarwarin siyasa kuma mai jawabin kara karfin gwiwa. Shine CED na RED I For Africa, Ya mika ragamar shugabancin ga Ayodeji Razaq a cikin shekara ta 2022.[1] Tare da shi aka kirkiri Red Africa kuma ya jagorance ta. Kungiya mafi girma ta matasa 'yan midiya wanda ya hada da Red Media Africa, Statecraft Inc., The Future Awards Africa, and YNaija.[2]
Aikinsa na watsa labarai da talabijin ya fara ne a Hukumar Talabijin ta Kasa (NTA) tare da ba da shawara ga matasa, daga karshe kuma shugabanci mai kyau. Nana Akufo-Addo ya suffantashi a matsayin "mutum mai sa’a" a duk abubuwan ya sa gaba. Forbes ta bayyana shi a matsayin mutumin da ya taimaka wajen zabar shugabannin kasa a Africa ta hanyar cinke.[3]Samfuri:Self-published inline
Kuruciya
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Williams 7 ga watan Maris 1986 "ga dangi attajiraii, amma lokacin yana ɗan shekara 10, danginsa sun rasa duk abin da suke da shi don haka dole ya sha gwagwarmaya."[4] A farkon shekarunsa na matashi, Williams yana son zama ɗan wasan kwaikwayo kuma an biya shi cent 50 kawai don rawar da fara takawa a wasan kwaikwayo.[5]
Ya fara aiki a matsayin mataimaki tare da mai ba da shawara da masanin ilimin halayyar dan adam a matsayin mai aikin yanar gizo tare da wani cikakken ililmi ba a yayinda a lokacin ya shafe shekaru 3 yana gogewa tare da Hukumar Talabijin ta Kasa (NTA).[4]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Williams da Chude Jideonwo sun fara aiki da The Future Awards Africa sannan suka ci gaba da haɗa gwiwa wajen kirkirar Red Media Africa.[6]
AN kafa EnoughisEnough (EiE) tare da shi, wani shafi na shigar jama'a 'yan Najeriya da murya ga matasa a harkar siyasa.[7] Ya yi murabus a matsayin shugaban hukumar don jan ragamar tsarin tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, inganta aikin kafofin watsa labarai don canza hasashe na dindindin da janyo hankali kan zabe.[8] Nasarar da aka samu a Ghana ta taimaka wa ɗan takarar adawa ya lashe zaɓen shugaban ƙasa a yunƙurinsa na uku, kuma a halin yanzu Williams yana bada shawarwari a wasu yankuna na nahiyar.
Yawon bada shawarwarinsa na 2017 ya hada da taruka daban daban a Makarantun ivy league Harvard, Columbia, da kuma Oxford.[9] Ya bada jawabi a wajen Torn Obama na shekara ta 2017 a Chicago.[10]
Aikinsa a kasuwancin kamfani da maganganunsa sun shafi harkokin mai da gas, zuwa harkokin banki, da fasaha, da kayan amfanin yau da kullum da ke shiga cikin sauri, sun samar masa da kamfanin RED Africa Lambobin yabo da dama a nahiyar daga lambobin yabo na SABRE,[11] Lapriga,[12] Marketing Edge, Young Cannes da kuma kyautuukan C4F Marketing a Davos.[13] Yana rubuta labarai a duk wata ga kamfanoni da kafafen sadarwa a jaridar The Guardian (Najeriya).[14] Williams ya sanya hannu wajen assasa babban hadin gwiwa na wani zane mai suna Remember To Rise.[15]
Ya bada jawabi a wajen taron Afurka ta European Conservatives and Reformists (ECR) Africa Summit aa ranar Laraba, 9 Junairun 2019, a Majalisar Turai a kan dimukradiyya da shugabanci mai kyau.[16]
Karramawa
[gyara sashe | gyara masomin]- Mandela Washington Fellowship, Shirin Shugabannin Matasan Afirka, haɗin gwiwa don yin karatu a Amurka tsawon makonni shida[17]
- 2014: Abokin nasara tare da Chude Jideonwo, Jagoran Matasa 'yan Kasuwa na Shekara, Afirka ta Yamma, CNBC Africa All Africa Business Leaders Awards 2014[18]
- 2017: EMY Ghana ta sa masa suna Matahi Mai Nasara daga Afurka[19]
- 2017: An sanya masa suna ɗaya daga cikin Manyan mutane 100 masu tasiri na zuriyar Afirka a ƙarƙashin shekaru goma na Majalisar Dinkin Duniya na mutanen asalin Afirka
- 2018: Archbishop Desmond Tutu Fellowship a Afirka ta Kudu
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "RED for Africa appoints first non-founder CEO". Vanguard Ngr (in Turanci). Retrieved 2024-09-23.
- ↑ "Adebola Williams". World Economic Forum (in Turanci). Retrieved 2023-03-18.
- ↑ "Interview: Meet The 30 Year-Old Nigerian Entrepreneur Who Helped 3 African Presidents Get Elected". Forbes. 17 February 2017. Retrieved 20 February 2017.
- ↑ 4.0 4.1 "Everything You Need To Know About Adebola Williams, 'The Man with the Golden Touch'". Nigerian Celebrity News + Latest Entertainment News. 7 March 2018. Archived from the original on 29 November 2018. Retrieved 29 November 2018.
- ↑ "I started working at age 15". Vanguard. 12 October 2013. Archived from the original on 16 February 2017. Retrieved 17 February 2017.
- ↑ "The Young Moguls that built a Media Empire in Nigeria with zero capital". Tech Point. 31 October 2016. Archived from the original on 2 February 2017. Retrieved 3 March 2017.
- ↑ "Profile: Adebola Williams' lens story". Retrieved 2020-05-26.[dead link]
- ↑ ideaslane (10 October 2018). "Adebola Williams: Interesting Facts About Him – Ideaslane.com" (in Turanci). Archived from the original on 2020-11-24. Retrieved 2020-05-24.
- ↑ "Adebola Williams Speaks at Harvard, Columbia, Oxford and Yale University on the Business of Nation Building". BellaNaija.[permanent dead link]
- ↑ Amah, Munachim (3 November 2017). "The best moments from Adebola Williams' powerful speech at Obama summit". CNN. Archived from the original on 12 April 2018. Retrieved 12 April 2018.
- ↑ "Red Media Africa wins big at SABRE Awards 2018". The Guardian. Retrieved 28 April 2018.[dead link]
- ↑ "Red Media Africa wins big at LaPRIGA 2017". The Guardian. Retrieved 6 January 2018.[dead link]
- ↑ "Adebola Williams". The Future Awards Africa (in Turanci). Retrieved 2022-05-26.
- ↑ "Adebola Williams". guardian.ng. Retrieved 2020-05-24.
- ↑ "Innovative Painting: Remember To Rise a London Business School collabo endorsed by the noteworthy". Omenkaonline.com. 13 November 2018. Archived from the original on 13 January 2019. Retrieved 5 January 2019.
- ↑ "Our passion is bigger than our problem. 7 takeaways from Adebola Williams' speech at the ECRG Africa Summit". YNaija. Retrieved 11 January 2019.[dead link]
- ↑ "Matilda Kerry, Adebola Williams, Otto Orondaam & other outstanding Young Nigerians selected for 2016 Mandela Washington Fellowship". BellaNaija. Retrieved 6 May 2016.[dead link]
- ↑ "Chude Jideonwo and Adebola Williams win CNBC Africa Young Business Leaders awards (Photos)". Nigerian Entertainment Today. 24 October 2014. Archived from the original on 20 September 2018. Retrieved 22 May 2018.
- ↑ "Dr. Kwabena Duffuor named 'Man of the Year' as distinguished gentlemen are honoured". pulse.com.gh. 25 June 2017. Archived from the original on 26 April 2019. Retrieved 7 February 2019.
- Mutuwan 1993
- CS1 Turanci-language sources (en)
- All articles with dead external links
- Articles with dead external links from July 2021
- Articles with invalid date parameter in template
- Articles with dead external links from October 2019
- Articles with permanently dead external links
- Articles with dead external links from January 2019