Augie
Appearance
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Kebbi | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 116,368 (2006) | |||
• Yawan mutane | 98.2 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,185 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Augie karamar hukuma ce dake a jihar Kebbi, Arewa maso yamman Nijeriya.Sunan shugaban ƙaramar hukumar Sama'ila Yakubu Augie.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.