Jump to content

Bay

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kalmar"Bay" wani sashe na ruwa Wanda ke hade da ruwa me girma, kaman ruwan kogi kokuma ruwan teku.[1]

"large bay" ma ana babbar gabar ruwa kenan ana ce mata "golf".

Shi"ze iya zama wani sashe na kogi kokuma bakin kogin. Yana kamawa a tsakinin kogi da Qasar gabar ruwa.

A yankunan mexico,india,bengal da sauransu ana Samun bay.

Ma'ana a karance

[gyara sashe | gyara masomin]

"United Nations Convention on the Law of the Sea" ta bada ma'anar "bay" da cewa ingantattun shatin dake bakin kogi Wanda rastsawar sa ta danganta da fadi da girma na ruwan dayake a wannan yankin.

Ita maraba baza a kirta da "bay" ba, sede idan yankin yanada fadi sosai. Kokuma idan tafi rabin zagaye wato"diameter".

idan kuwa ba haka ba, sede a kirashi "bight".

wannan ya kasance yanada budadden baki ne

wannan shine Mai Dan qaramin Baki a sahen dayake da girma. Mafi qaranci a 'peninsula' guda Daya. [2]

https://en.wikipedia.org/wiki/Bay#cite_note-UNCLOS-8[3]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Bay#cite_note-1
  2. https://en.wikipedia.org/wiki/Bay#cite_note-10
  3. https://en.wikipedia.org/wiki/Bay#cite_note-UNCLOS-8