Jump to content

Turanci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Ingilishi)
Turanci
English
'Yan asalin magana
second language (en) Fassara: 753,359,540 (2019)
harshen asali: 379,007,140 (2019)
faɗi: 1,132,366,680 (2019)
harshen asali: 339,370,920 (2011)
second language (en) Fassara: 603,163,010 (2011)
Baƙaƙen boko da English orthography (en) Fassara
Lamban rijistar harshe
ISO 639-1 en
ISO 639-2 eng
ISO 639-3 eng
Glottolog stan1293[1]
turawan Finafo
rubutattace
Tarihin turanci

Turanci: Harshe ne kuma yana daga cikin harsunan da ake amfani da su a nahiyar turai da ƙasashen dake yammacin duniya, wato nahiyar Amurka ta Arewa, shi ne yare na biyu mafi yawan ma su magana a faɗin duniya.[2][3]

Turanci na ɗaya daga cikin yaren da ya kewaye duniya saboda kusan duk inda kaje a duniya kusan sai ka samu masu jin Turanci, a Turance ana kiran shi da (global language).[4][5]

Turanci shi ne harshen majalisar ɗinkin duniya (MDD) da kuma wasu kasashen da Ƙasar Ingila ta yi wa mulkin mallaka, misali: Najeriya da Gana da Indiya da sauran ƙasashe rainon Ingila.

Turanci a duniya
Kasashen da ake amfani da Turanci
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Turanci". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Crystal, D. (2003). English as a Global Language (2nd ed.). Cambridge University Press.
  3. https://www.ethnologue.com
  4. Jenkins, J. (2020). World Englishes. Oxford Research Encyclopedia of Linguistics. https://oxfordre.com/linguistics/view/10.1093/acrefore/9780199384655.001.0001/acrefore-9780199384655-e-25
  5. https://www.thoughtco.com/english-as-a-global-language-1692635.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.