Jakusko
Appearance
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Yobe | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 80,326 (1991) | |||
• Yawan mutane | 20.38 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 3,941 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Jakusko Karamar hukuma ce dake a Jihar Yoben, Nijeriya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Garuruwanda suke jakusko Samunaka Rumfan barau Lafiyari Garin goje