Jos
Appearance
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar pilato | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 622,802 (2010) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) ![]() | 1,217 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |








Jos, birni ne, da ke a jihar Plateau, a ƙasar Nijeriya.Plateau ita ne babban birnin jihar. Bisa ga ƙidayar jama'a da akayi a shekara ta 2006, jimillar mutane 873,943, (dubu dari takwas da saba'in da uku da dari tara da arba'in da uku). An kuma gina birnin Jos a farkon ƙarni na ashirin (20).[1]
Ƙananan hukumomi.
[gyara sashe | gyara masomin]Jihar jos dake a Nijeriya tana da ka nanan hukumomi guda goma sha bakwai (17) a cikin jahar
- Barkin Ladi
- Bassa
- Bokkos
- Jos ta Gabas
- Jos North
- Jos South
- Kanam
- Kanke
- Langtang North
- Langtang South
- Mangu
- Mikang
- Pankshin
- Qua’an Pan
- Riyom
- Shendam
- Wase.[2]
Yanayi (Climate)
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-02-03. Retrieved 2020-02-09.
- ↑ https://en.m.wikipedia.org/wiki/Category:Local_Government_Areas_in_Plateau_State