Kwadayi
Appearance
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
Kwadayi Na nufin yin sha'awa ko son wani abu wanda ba nakaba ko yakeda wahalar samu musamman amatakin rayuwar mutum. A wani nau'in, kwadayi na nufin son abun duniya ko son abun hannun wani, babba ko yaro, mace ko namiji. Bahaushe kan kira kwadayi da wasu suna, kamar kwalama.
Haka kuma yakanyi Karin magana cewa " kwadayi mabudin wahala"