Jump to content

Kyanwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kyanwa
Scientific classification

General information
Pregnancy 64 rana
Kimancin rayuwa 15 shekara
Kimanin bugun zuciya 125 beats per minute (en) Fassara — 130 beats per minute (en) Fassara
Bite force quotient 58
Audible frequency range 45 hertz (en) Fassara — 64,000 hertz (en) Fassara
Rashin lafiya allergy to cats (en) Fassara
Kyanwa
Mage cikin kankara

Kyanwa ko Mage ko Mussa da Hausar Zamfarawa (Felis catus)

wata mage da bulun ido

kyanwa dai wata dabba ce cikin dabbobi Waɗanda ake ajiye su a mastayin dabbobin gida. Waɗanda ba dan aci ake kiwon su ba, sai don nishaɗi.[1]

yanda mage ke kara kyau a waje
yanda mage ke kama abinchinta

Tana kyawata muhalli

  1. Usman, Jamil (18 January 2020). "Amfanin kiwon mage a gida ga mutane, Nishadi, maganin ƙananan dambibi Kamar su ɓera". Legit.Hausa.ng. Retrieved 10 October 2021.