Ussa
Appearance
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Taraba | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 90,889 (2006) | |||
• Yawan mutane | 60.8 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,495 km² | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1996 |
Ussa karamar hukuma ce, kuma takasance daya daga cikin kananan hukumomin dasuke a jihar Taraba wadda ke a shiyar Arewa maso Gabashin kasar Nijeriya.hedkwatarta tana a cikin garin Ussa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.