Jump to content

Zlatan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zlatan
Rayuwa
Cikakken suna Omoniyi Temidayo Raphael
Haihuwa Ilorin da jahar Legas, 19 Disamba 1994 (30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yaren Yarbawa
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Moshood Abiola Polytechnic (en) Fassara
Matakin karatu diploma (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mawaƙi da masu kirkira
Kyaututtuka
Sunan mahaifi Zlatan Ibile
Artistic movement Afrobeat
hip-hop (en) Fassara
Kayan kida murya
Ganga

Omoniyi Temidayo Raphael (An haifi shi ranar 19 ga watan Disamba, 1994 ), wanda aka fi sani da sunan Zlatan, ɗan Najeriya ne kuma mawaƙi. Shi ne babban jami’in gudanarwa kuma ya kafa tarihin Zanku. A shekarar 2014, ya lashe kyautar Talented One Mic, Airtel wanda aka gudanar a 2014, Abeokuta, Jihar Ogun.[1] dake kudu maso yammacin Najeriya.